Summary from the original article
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sunusi Sabi’u Zakariyya, bisa zargin ɗaura wa kansa aure da wata budurwa mai suna Zainab, wadda ta tsere daga Jihar Kebbi zuwa Kano. Kwamandan Hisbah na Ƙaramar Hukumar Birni, Hamidan Tanko Alasaka, ne ya bayyana hakan yayin da yake bayani kan binciken da hukumar […]
By Muhammad ·
AI key points, how left, center and right framed this story, tone by side and loaded language are part of News.gg Premium.
Upgrade this serverHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sunusi Sabi’u Zakariyya, bisa zargin ɗaura wa kansa aure da wata budurwa mai suna Zainab, wadda ta tsere daga Jihar Kebbi zuwa Kano. Kwamandan Hisbah na Ƙaramar Hukumar Birni, Hamidan Tanko Alasaka, ne ya bayyana hakan yayin da yake bayani kan binciken da hukumar […]
Yesterday · hausa.leadership.ng · You are reading this one